Tir Kashi Allah ya Taimake shi ma ba a kasheshi ba danna ka kalli Bidiyon…

Toh fa da farko se dai muce ya kara kare mu da zuriar mu baki daya, Jaridar AREWADROP.COM Ta rawaito wannan labari tana cewa wannan bawan Allah ya kasance kasurgumin dantaadda ne wanda aka

kama a wani kauye, shine mazauna wannan kauyen sun pusata shine suka aikata masa wannan danyen aikin, da ganin wannan hoton, wannan bawan Allah yasha Duka iya duka, dadin ma

da basu Kasheshi ba, Mun Gode wa Allah, Ubangiji Allah Ya kara tsare mana wannan kasar tamu mai albarka, Ubangiji  Allah ya karemu daga mugaye ko waenne iri ne, Ubangiji Allah Ya Kare mana garuruwan mu,

Ubangiji Allah ya Tsare mana Gidajen mu, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhuljalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *