Tir Kashi Abin mamaki ba wanda ya taba tunanin barewa zata iya yi wa damusa haka ba, shiga ku kalli Bidiyon…

zamani yayi yanzu anzo zamanin da na kasa suma sun fara Moran na sama duba da yadda wannan barewa tayi da damusa, abin ya mutukar bada mamaki, Don Ba wanda ya taba tunanin zata

Iya sheke wannan damusar har lahira, fatan mu dae shine Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, tabbas duniya juyi juyi ne in banda ma neman ceton

rai ina barewa taga qwarin gwiwar tinkarar damusa, darssin da yake cikin wannan abin shine duk wanda ya kasance a cikin neman ceton ran sa babu Hadarin da bazai puskanta ba duk girmanta ma kwa,

Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen. VIDEO

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *