Tir Kash Wannan Wane irin musiba ne, An kara kama wani Tsohon sojan da yake kai wa yan Taadda…

Toh fa babbar magana ana wata ga wata, wai ace cin amana har ya kai haka a wannan zamani, wai ace mutumin da ya rantse yayi alkawarin cewa zai kare rayukan mutane kuma wai da shi

za a hada baki ana kashe mutane, Ubangiji Allah ya kara Shiryar da mu da ku baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Jaridar Maibiredi TV ta rawaito wannan labari

a kan YouTube channel din ta kuma Ta tabbatar mana da cewa jamian Tsaro sun kama wannan bawan Allah wanda ya kasance Tsohon soja ne. ga Bidiyon.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *