Tir Kash Wannan wane irin muguntace, Wannan uba da dan nasa Hukuncin kisa ya kamata a yanke musu, shiga ku kalli abinda ya faru…

Babbar magana ana wata ga wata an kama wani Uba da Dan sa masu da zargin cewa suna kai wa yan Taadda makamai daji a kan wasu yan kudaden da yan Taaddan suke basu wadanda

adadin su bai fi naira dubu dari (N100k) ba, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen don wannan abin yafi karfin mu gaskiya, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya shiryar da mu da ku baki daya

Zamu saka muku Paipen Bidiyon domin ku kalli yadda aka tattauna da su, Ya Allah Ka Rabamu da Talauci, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *