Tir Kash Wannan wane irin abu ne don Allah, Shiga ka kalli abinda ya faru a cikin Bidiyon…
Toh fa ana wata ga wata, Ubangiji Allah ya Shiryar da mu da ku baki daya, Wannan rayuwa na wannan zamanin namu se dai muyi ta tuba muna istigfari domin laifuffuka
sunyi mana yawa zaku ga daga wannan sai wannan kowa da irin nasa laifin, Don Allah ku duba ire iren abubuwan da muka ta puskanta a wannan zamani, kawai se dai muce
ALHAMDULILLAH, kuma duk wani musulmi dolen sa ne yace ALHAMDULILLAH a ko wane irin hali ya tsinci kansa, Allah mun gode maka da kayi mu a musulmi kuma masu bi da kuma koyi da
shugaban Halitta Annabi Muhammadur RasuluLLAHI (S.A.W),