Tir kash wannan wane irin abu ne Dan Allah, wai ace Ana ta kashe mutane kamar…
Babbar magana Ana wata ga wata Dan Allah wannan wane irin abune, wai ace rayukan mutane ne ake salwantarwa haka kamar
na dabbobi, kai ko dabbobin ma bai kamata a ringa aikata musu haka ba ba tare da wani dalili ba, musamman ma idan ba cin naman shi
zakayi ba, Fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace kawai, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, Mun gode da ziyartar wannan shafin namu mai Albarka.