Tir Kash, wannan tabbas yacika azzalumi ku kalli abinda ya faru a bid…

Wani Azzulumin miji ne yayi wa matar sa dukan kawo Wuka kuma ya gudu, yanzu haka ma kamar yadda muka samu Labarin cewa A halin yanzu ma hukumar yan Sanda neman shi take danna wannan 👇👇👇

Wannan Abinda wannan bawan Allah yayi wa matar sa gaskiya bai kyauta ba duk da de muma nan bamu san Abinda ita matar tasa tayi masa ba, saboda idan za a kalli abin da idan basira

duk wani mai hankali bazaiyi wa matar sa irin wannan dukan a kan banza ba kai koda ma bashi yace yana sonta ya aureta a kaddara ma aura masa ita akayi baya sonta,

kawai se ya kamata yayi mata irin wannan dukan ni a ganina kamar hakan bazai yuwuba se dai kuma idan ya kasance bashi da ishashshen hankaline to wannan kome kan iya faruwa, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen

Ga Cikakken Labarin👉👉👉 Labari

2
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *