Tir Kash Wannan kawai a kwantar da shi a yi masa abin da yayi, Tunda har yayi ikirarin cewa ya aikata… shiga la kalli Bidiyon

Toh fa ana wata ga wata wannan bawan Allah indai har ya tabbata abin da ya fada ya aikata, kawai a yanke masa hukuncin kisa shima dama ya tabbata a cikin Alqurani “… wanda ya Kashe a Kasheshi…”

Fatan mu shine Ubangiji Allah ya kara Shiryar da mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Jamian yan Sandan Jahar Katsina su suka kama wannan bawan Allah

da zargin cewa ya aikata wannan danyen aikin kuma a wani Bidiyon da aka Dora a kan YouTube channel mai suna Jakadiya ta tabbata mana da cewa ya Furta cewa ya kashe mutune har 15.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *