Tir kash, wannan hukuncin da akayi mata shine daidai da ita, wannan baiwar Allah ta…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun wata mata ce ta hada baki da yan daba suka je sukayi gunduwa gunduwa da mijin ta saboda ya gayamata zai kara aure, daga karshe dai Ubangiji Allah

Ya tona Asirin ta yasa an Ganota har an ma kamata tana hanun maaikata wato jamian Tsaro, wannan zamani sede muce Ubangiji Allah yasa mudace, saboda kullum kara tabarbarewa

al amura suke kara yi, Mude fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Shiryemu baki daya, Amma Wani bin matan mu suna abubuwan da basu dace ba, kawai don bawan Allah yace zai

Kara aure se ki Kasheshi ina ma laifin ki rabu da shi idan bakiya son zama da kishiya ma kenan, amma kisan kai fa babban al amari ne fa rai guda fa ran ma na mutum ba na dabba ba, Allah

ya sa mu dace Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *