Tir kash wannan damusa ta hadu da daidai da ita, shiga ku kalli abinda sukayi mata…

Babbar magana Ana wata ga wata, wannan damusa tasha wahala ahannun wadannan gayu ba Dan kadan b,

ni ban ma taba tunanin cewa mutane zasu iya aikatawa dabba irin wannan abinda sukayi

wa damusar nan ba, a yadda muka saba gani dai dabbobi ke bawa mutane wahala ba mutane ke 

wahalar da dabbobi, toh fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *