Tir Kash Wadannan kawai hukuncin kisa ya kamata ace an yanke musu gabadaya ba wani abinda za…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, An kama wani uba da dansa wadanda ake zargin su da laifin kaiwa yan Taadda jiga jigan muggan makamai, Toh fa so dayawa mun

saba da jin cewa an kama abokai sun hadu suna aikata mummunan abu amma karo na farko yau se gashi mun samu Labarin cewa Uba ne da dan sa aka kama da zargin

aikata wani babban laifi irin wannan ke duniya ina zaki je da mu ne, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya kara Shiryar da mu da ku baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

GA RAMADAN YA KUSANTO A YAWAITA AZUMI DA KUMA KYAUTATAWA BAYIN ALLAH, UBANGIJI ALLAH YA BAMU IKON YIN HAKAN, AMEEN THUMMA  AMEEN.

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *