Tir Kash wadannan jefesu ya kamata ace anyi kawai, shiga ka kalli yadda suke aikata…

Toh fa Ana wata ga wata, sufa wadannan hukuncin kisa ya kamata a yanke musu duba da irin laifin da aka kama su suna aikatawa

ke duniya ina zakije damu ne Dan Allah, mun samu rahoto daga tashar maibiredi TV a kan YouTube channel din sa

ya bayyana mana cewa hukumar hisbah ta kama wasu mutum biyu tsirara suna aikata Al fasha wato zina

fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *