Tir Kash Wa ye aike ka da kaje wurin, Kai ka sani, Shiga ku kalli Bidiyon abin mamaki…

Tir Kashi babbar magana tabbas wannan bawan Allah ya ga ta kansa domin ko ba kome ya tsorata ba kadan ba, In banda ma ganganci, Meye dalilin da yasa ya je ya shiga

Cikin wannan kurman daji bayan ma an hana shi, Shi saboda yana ganin cewa ya fi kowa taurinkai ina tunanin shi yasa, dama hausawa sun ce wanda

Yaki hi bazai ki gani ba, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace kuma yasa mu gama da duniya Lafiya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *