Tir Kash Tsoho da farin gemun sa ya tsaya yana tikar rawa da wata yarinya, Ubangiji Allah ya sa mu dace…

babbar magana ana wata ga wata wani Tsoho har da farin gemun sa yana ta tikar rawa wata yar budurwa, Abin mamaki, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm

Ya Dhuljalal wa al Ikram, Amma tabbas ire iren wadanan abubuwan na mutukar bani mamaki gaskiya, Fatan mu dae idan an Girma a san cewa an Girma, a daina aikata wasu abubuwa

Kuma wasu abubuwan suna bin mutum ne tun abinda yake aikatawa tun na yarantar sa idan har ya Girma bai daina ba to ba lallai bane ya samu ya daina ba har tsufan sa Allah Yasa mun puskanta, Ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *