Tir Kash, Shin Waye ya aiko ka cikin wannan kurman… Shiga Ka kalli Bidiyon Abin mamaki

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Hasbun Allahu wa ni’imal wakil, Tabbas wannan ba karamin abin mamaki bane a garemu musamman ma mu a nan Arewacin Najariya, Wai ace anga

Kwarangwal da ido kuma har yana zabga gudu yana bin mutum har ma ya kure wa mutum gudu tabbas wannan ya kai abin azo a gani, amma ba tare da

bata lokaci ba zamu saka muku wannan Paipen Bidiyon a nan kasa domin ku samu daman kallon Bidiyon da kan ku domin tabbas gani ya kori ji, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *