Tir Kash Shiga ku kalli yadda jamiai suka kama yan pashi da makami, Ubangiji Allah ya sa mu dace…

Babbar magana ana wata ga wata ku kalli yadda jamia suka kama wasu yan pashi da makamai kamar yadda Jaridar (Channels Television) ta dora a kan YouTube Channel din ta, ta shaida

mana cewa a atisayen da Jamian Yan sandan Jahar Ondo ne suka kama wadannan yan pashi da makamin, Toh Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Shiryar da su baki daya idan masu shiryuwa

Ne su din idan kuma ba masu shiryuwa bane su da ire iren su duka ya Allah ka yi mana maganin su mu huta, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Ga Bidiyon 👇👇👇

2
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *