Tir kash shiga ku kalli yadda aka kama wani bawan Allah da makudan kudaden da…

Toh fa ana wata ga wata, wai ace wasu idan ba son zuciya ba su basu iya kome ba, tabdin jan, mun samu labari daga YouTube

na cewa an kama wani bawan Allah Wanda ake zargi da cewa shi din Dan pashi ne Wanda yake bin mutane da zarar sun dauki

kudi a banki, ya bayyana yadda suke bin mutane suna kwace musu abubuwan da suka dauka, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *