Tir Kash Shiga ku kalli wani sabon dabban da aka ganoshi bayan duniya tacigaba, idan ka kalli wannan zaka…

Babbar magana ana wata ga wata kaga wani daba mai mugun kama da mutum, Toh Ubangiji Allah ya sa mu dace abin ya mutukar bada mamaki Nasan mutane da dama

zasu yi ta tambayar kawunan su cewa shin wannan wane irin dabba ne da kansa sak irin na mutum muma kan mu da farko de da mukayi wa kawunan mu wannan tambayar

amma muna kallon Bidiyon se abin ya dan warware, Hakaki a cikin Bidiyon nan zasu kalli kalan Dabbobin da baku san da su ba masu yawa, Ubangiji Allah Ya Bamu kekkyawar karshe, Ameen.

4
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *