Tir Kash Shiga Ku kalli Karfin Imani, Hakika duk wanda yayi Imani da Allah Ya Dace…

Toh Fa Babbar magana ana wata ga wata tabbas wannan Bidiyon zai baku mamaki sosai na sani, amma ni dadin nake ji shine Zai koya muku wani abu mai mutukar ampani

Insha Allahu, Domin wannan shima wani sako ne na fada karwa, Wannan Shahararren dan wasa mai suna Salman SAS wanda Yayi pice a pagen yin ire iren wadanan

Bidiyo na abin Alajabi ya saki wani sabon bidiyo wanda yake fadakar da mutane sosai sosai, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu ampana da shi wannan Bidiyon, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *