Tir Kash, Shiga ku kalli Bidiyon Yadda Zakuna suka tare hanya suka zakulo mutum daga cikin mota😳😳😳

Babbar magana ga wani Bidiyon da zakuna suka fito kan titi suka ringa tsorata mutane, suka tsayar da tafiyan mutane baki daya don ma Allah Ya Sa mutanen suna cikin mota ne

Amma da ace a kasa suke tabbas sai dabbobin nan sun cinye su duka, Ya Allah Ka Sa mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Domin Dabbobi su faro shiga cikin gari

shima yana cikin alamomin karshen duniya, Saboda haka muna kira a gareku har da mu bakidaya mu gyara muamalolin Tsakanin mu da Ubangijin mu Allah (S.W.T), Allah ya bamu Kekkyawar karshe, Ameen

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *