Tir Kash Shiga ka kalli yadda barewa tayi ta sheqe damusa hallahira.

Tir kashi Ana wata ga wata yau wai ace barewa ce ta aika damusa lahira gaskiya wannan ba karamin abin mamaki bane…

Wannan bidiyo tabbas zai mutukar Baku mamaki sosai sosai saboda yadda kowa ya sani a yadda muka saba shine

damusa ita ke kashe duk wata dabbar da taga dama, amma karo na farko yau wata karamar dabba ta wahala shi sosai sosai, Fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, Ga bidiyon.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *