Tir Kash Ke duniya ina zakije damu, shiga ka ga wani abin da akayi wa Ango ya fasa auren amaryar sa…

babbar magana Ango yace ya fasa aure ana tsaka da bikin sa, shin ko kun san dalilin da yasa hakan tab din jam, Jaridar HAUSALEGIT Ta rawaito wannan Labarin tana cewa Ango ya fasa

Auren sa a dede lokacin da ana tsaka da biki bayan gano wani sirrin da Amaryar tasa ta dade tana boye masa, Shin ko kun san meye wannan baiwar Allah ta kasance tana boye masa na tsawon

lokaci da suke tare da ita, wai tana da yara biyu bai sani ba kuma bata taba gaya masa ba, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen, Wannan rayuwa ta Riga da ta zama abin da ta zama, Ubangiji Allah ya

Bamu mata na gari, Ameen, Ubangiji Allah Ya Shirya Mana Zuriar mu Baki daya, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhuljalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *