Tir Kash Kaga makamai sekace, kiyashi, shiga ku kalli yadda Yan taadda suka…

Toh Fa Ana wata ga wata a ranar 8 ga watan Aprilu Jaridar Freedom Radio ta rawaito cewa Yan Bindiga 26 sun mika kansu

ga rundunar yan sandan Jahar Katsina dasu da makaman su gaba daya, muna musu fatan shiriya, Ubangiji Allah ka sa sanadiyyar

shiriyar su kenan suma sauran Ya Allah Ka shiryar mana da su idan masu shiryuwa ne idan kuma akasin haka ne

Ya Allah kafimu sanin komai Ya Allah ka kawar mana da su, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

https://freedomradionig.com/shugabannin-yan-bindiga-a-katsina-sun-yi-saranda/

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *