Tir Kash, Iya wannan ma ya isheku darasi Shiga ku kalli Bidiyon, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Wai ace a boka ne sai yi mata Wan…

Hasbun Allahu wa ni’imal wakil Wannan abu dame yayi kama dan Allah, Ya Kamata mu gyara don Allah, Mu duka kamar yadda muka sani zuwa gurin boka Babban shirka ne, Ba dan karami bane ba

Amma duk da haka wasu basu fasa ba duk da suna sane, InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Don Allah Mutane muke Tsoron Ubangiji Don Dan Adam Ya kasance mai rauni sosai fiye da yadda muke

tunani don Karamin abu sai ya Hallaka ka har lahira, shi yasa muke kira da mu kyautata ayyukan mu a cikin al amuran my na yau da kullum, Ubangiji Allah Ya yi mana Jagora, Ameen,

Allah yasa kalmar mu ta karshe ta kasance Lâ Ilaha illa Allah Muhammadu RasuluLLAH, (S.A.W) Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *