Tir Kash Giwa Ya pusata ya shiga Cikin gari yayi raga raga da wasu mutane da ababan hawan su…

Babbar magana shin ko kun kalli yadda giwa ya pusata ya shiga cikin gari ya ringa yiwa mutane barna kuwa har da ma ababan da suka mallaka musamman ma ababan hawa wato motocin su

Fatan mu ma shine bai ma kashe mutanen da suke cikin motocin ba duk da dae wasu sun dire daga ciki Amma bamu kalli fitowar sauran ba da masu tukin duka,

Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace a nan duniya da kuma Lahira, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, Mun gode da ziyartar wannan shafin namu mai albarka.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *