Tir kash ga bidiyon giwanda yafi ko wanne Girma, shiga ka kalli yadda suka kaya…
Babbar magana Ana wata ga wata, Shin ko kun San giwar da tafi girma a duniya iya sanina shine wannan, domin tabbas
a karan kaina ban taba ganin giwa Wanda yafi wannan girma ba, fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu
Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram, ga bidiyon a nan kasa domin ku samu ku kalla da idanun ku domin hakika gani ya kori ji, mun gode da ziyartar wannan shafin namu mai Albarka.