Tir kash Duniya Ina zakije damu ne, Allah Ya Tona Asirin Wannan mutumin da Ya…

Babbar magana Ga Labari da dumi dumin ta an kama wasu mutane biyar a Jahar ribas sunyi wa wata yarinya yar Shekara goma sha daya (11) Fyade, Tir da wannan Badagalar

Yarinyar yar she kara goma sha daya (11) da akayi wa fyaden ta kasance agola ce abar tausayi baiwar Allah, kuma babban abin bakin cikin shine daga cikin mutanen da sukayi mata fyaden

harda mijin mahaifiyar ta tsoho mai Shekara Hamsin da uku (53) Yanzu haka wannan maganar tana gaban kotu kuma yan Sanda sun samu nasarar cafke su su duka masu laifin

har da mijin mahaifiyar tata, kuma kotu ta daga sauraron wannan karar izuwa wani lokaci kuma ta bada umarnin a ci gaba da tsaresu a gidan gyaran Hali, Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen

ga Cikakken Labarin Labari.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *