Tir Kash Don Allah Wannan Wane irin Abune, Shiga Ku Kalli Bidiyon, Ubangiji Allah ya shirya, Ameen.

Tir Da wannan badagalar da ake aikatawa wai ace da mutuncin mu da kuma kamalar mu na musulmi muke aikata haka, gaskiya hakan bai kamata ba, Fatan mu shine Ubangiji

Allah ya Kara Shiryar da mu da ku da Iyalan mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram, TUNATARWA a Duk inda kaga ana aikata ba daidai ba

Kamata yayi ace kayi musu adduar Shiriya bawai kayi zagi ko tsinuwa ba, Ubangiji Allah Ya Sa Mun puskanta, Bissalam. mun gode da ziyartar wannan shafin namu mai albarka.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *