Tir Kash Ana wata se ga wata, Fitattun Jaruman Kannywood Rahama Sadau da Sadik…

Toh fa Ana wata ga wata Fitacciyar Jarumar Kannywood Jaruma Rahama Sadau wacca ta karbi kyautar na kasancewa jarumar da tafi dukan Jaruman Afrika na wannan Shekarar

tare da Fitaccen jarumin Kannywood wato sadik sani sadik sun saki wani zazzafan Bidiyo wanda shi wannan Bidiyon ya jijjiga mutane da dama sosai, Wani irin rawa suka ringa yi ne a cikin Bidiyon

wanda sede muce Ubangiji Allah yasa mudace, a matsayin su na manyan Jaruman Kannywood gaskiya bai kamata ace suna aikata hakan ba, Ga Paipen Bidiyon a nan kasa kadan domin kallon

abubuwan da sukayi a ciki, Ga shinan 👇👇👇
ga Bidiyon Video

mun gode da ziyartar wannan shafin namu mai albarka.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *