Tir kash Allah ya tona wa wasu masu Buga sabbin kudaden bogi, Kalli Bidiyon…

Toh fa ana wata ga wata, jamian yan Sanda na Jahar bauchi sun kama wasu mutane da suke buga sabbin kudaden bogi a garin, Wato (fake), Ubangiji Allah ya sa mu dace, Jaridar LABARAI

Ta rawaito wannan Labarin Inda ta tabbatar mana da cewa Hakika wadannan mutanen an kama su da Takardun da suke buga kudaden da kuma injunan da suke buga kudaden da su,

Har da hotuna ya wallafa mana a kan shafin sa na Labarai.com.ng Ga su nan zamu saka muku a nan kasa, Ubangiji Allah ya Sa mu dace, Ya kuma raba mu da son zuciya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm.

I
0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *