Tir Kash Allah ya tona Asirin sa Da yace ba shi bane, Toh Ubangiji Yafika😭😭…

Wani bawan Allah Ne ya hana baligin dan sa aure saboda ya kasance matar da yazo ya gabatar wa da mahaifin sa Mahaifin nasa ya taba lalata da ita bai san cewa dan sa na soyayya da ita ba ita ma

Kanta yarinyar Bata san cewa shi ne uban saurayin nata ba, yanzu gabadaya abubuwan sun gurbace shi uban yaron ya ce bazai taba auren wannan yarinyar ba in kuna ya aureta

to tabbas Baya da rai wato se idan ya mutu sannan yaron ya aureta, wannan Wane irin lalacewa ne, Ashe illar zina har yakai haka tabbas Ubangiji Allah Alimun ne kuma Hakihm.

Darasin da yake kasan wannan Labari shine Mata ya kamata ku kare mutuncin ku musamman ma a kan sugar Dad din da ake ta yayi don watarana zaku iya zuwa ku gaida sugar dad din ku a matsayin

Surukin ku kuma ku sanin kanku ne bazai taba yedda dan sa ya aure ku ba, kuma kun san ma Allah ya hana aikata zina toh mezaisa kuyi toh, Allah ya sa mu dace, Ameen

1
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *