Tir Kash Allah Sarki, Ango yayi aure bayan Sati biyu Amrya Ta…😁😁

Ta bukaci Angon Ya saketa saboda gazawar sa a gurin biya mata bukatun ta na aure, Toh Ubangiji Allah ya sa mudace, Ameen, Wannan Al amari ya mutukar bawa mutane da dama mamaki
Kodeke wannan zamani ya rigada ya zama abinda ya zama, wai aice Daga aure tsawon sati biyu wai amarya ta nemi saki daga wurin mijinta, ah Allah Yasa mu dace, A wannan Marar
da Aure ma wahala yake amma ita ta samu ma ta auru har shine zata ce wai a saketa, ko dame bamuji ta bakin ta ba balle muce laifinta ne, Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu ya Qayyuhm,
ga Cikakken Labari 👉👉👉 Labari