Tir Dan Allah Wannan wane irin rashin imani ne, mutane ne fa ba dabbobi ba.

Tir kash Mun samu wani bidiyo a cikin tashar gido24 TV bidiyon yadda yan Taada suke aikata munanan ayyykan su

wai Dan Allah wannan wane irin abu ne Dan Allah, fatan mu shine Ubangiji Allah yasa ayi mana

maganin su, Ya Allah ka kawo mana karshen miyagun kasar nan baki daya Ya Allah, kabawa gwamnati

ikon waiwaya da kuma nasarar dakile wannan din a kasar nan ya Allah, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *