Tir da wannan mummunar aikin, Shiga ku kalli Bidiyon, Allah kayi mana maganin wadannan miyagun mutane, Ameen.
InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Ya Allah Ka kawo mana sauki a wannan zamanin, Wai ace mutane da suke tare da ku sune masu hada baki da wasu su yi muku
abinda ba shiba, wasu kuma da kan su sune mugayen su zasu ke aikata muguntar da kawunan su, wannan Labari da kuke gani Jaridar JAKADIYA TV Ta dora wannan Bidiyo wanda yake dauke
da mutanen da suke zuwa da daddare suna yin pashi da makami a cikin garuruwa, Fatan mu shine Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ga Bidiyon a nan kasa 👉👉👉VIDEO