Tir da wannan Badagalar, Da aka tambayeta tace batayi, sai gashi kiri kiri, Shiga ka gani, Ubangiji Allah ya shirya.

Hasbun Allahu wa ni’imal wakil wai shi  wannan wane irin abune dan Allah, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya Shiryar Da Mu Da ku baki daya, Ameen, amma tabbas wannan abubuwan da wasu

yammata da yan samarin Musulmi suke yi basuwa yi mana dadi, Do  Allah meye banbancin rawa a gidan Gala da kuma yin rawa a club a ganina duka abu daya ne, kawai mai yuwa ana shan giya

a club amma bana tunanin ana shan giya a gidan Gala amma duk sauran abubuwan iri daya ne kawai wannan na hausawa ne a gargajiyance shi kuma wancan na yahudawa ne, Ubangiji Allah Ya Shiryar da masu zuwa, ameen.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *