Tir Da wadannan matasa, shiga kaga yadda suka kashe wata Tsohuwa mai Shekara 70 Da yar jikarta Da tabarya…

InnaLILLAHI Wa Inna Ilaihi Rajiun, me duniya ina zakije damu ne haka, Wai lalacewar mu har yakai haka, Ubangiji Allah ya Shiryar da mu baki daya, Ameen youtube channel din Jakadiya ta sa wannan

Bidiyo Wanda yake dauke da wasu matasa su su Hudu wadanda aka kama da zargin cewa su suka kashe wata Tsohuwa mai kimanin Shekaru sabain (70) A duniya tare da yar Jikarta mace Mai kimanin

Shekaru Goma sha biyar (15) a duniya kuma Video na tabbatar mana da cewa makamin da sukayi ampani da shi wurin hallaka Tsohuwar da yar jikarta har lahira shine Tabarya, Ubangiji Allah Ya Sa Mu Dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm.

Video

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *