Tir, Abin dai da ake ta gudu kar ya faru ya aukuwa, Ubangiji Allah Ya kare Nijar…

Babbar magana hakika wannan bidiyo ya mutukar tayar mana da hankali sosai sosai shiyasa ma muka kawo muku shi

domin kuma ku kalli abinda ya faru a ciki, kamar yadda muka sabi duka shine Manya manyan Shugabanin ECOWAS sun yanke

hukuncin yakar sojojin kasar nijar bayan waadin sati guda idan basu mayar wa da Tsohon shugaban mulkinsa ba (Muhammed Bazoum),

Bugu da kari bayan haka wasu kasashe har da Mali sukace zasu taimaki sojojin kasar Nijar din,

duba da haka yasa muka dauko muku wani tsohon bidiyon yakin da sojoji Mali suka gwabza, Fatan mu shine Ubangiji Allah Yasa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *