Teema yola kawar sumayya ta cikin shirin labarina ta bawa kowa mamaki sabo da wani sabon video da tasaki…
Labari dadumi duminsa jaruma teema yola tacikin shirin labarina yau dau tatuna da sumayya tacikin shirin labarina kowa yasa ba’a nuno sumayya.
Sai yau kawai muka ga wani faifan bidiyo na jaruma teema yola kawar sumayya acikin shirin labarina series mai dogon zango kowa yayi mamaki.
Kuma bidiyan ya burge mutane sosai musamman masu kallan shirin labarina jaruma teema yola ta hausa muryar jaruma sumayya wato nafisa abdullahi.
Tahau muryar ta dai dai inda suke magana da mahamud kafin acire shi daga cikin shirin labarina inda sumayya take cewa mahamud yanzu bata sansa.
Kawai dai tana tare da shine sabo da halaccin da yai mata a farkon haduwar su acan baya mumsan du wani mai kalla shirin labarina yasan da anyi haka.
Mutane da yawa sunji dadin wannan gurin sosai sai dai kuma gurin bai burge suba to masu bibiyarmu akan wannan shafin namu mai al’barka ga bidiyan👇