Takama mijin ta da aminiyar ta suna cin amanar ta ku kalli abun da tayi musu…

Gaskiya ana shuka tsiya a wannan lokacin domin cin amana yayi yawa sai kaga aboki yana cin amanar abokin sa ko kuma kaga mata tana cin amanr mijin ta yanzu dai kukaran ta abun da yafaru anan kasa.

Danna wannan hotan👇 👇 👇

Dubun wani magidanci dake lalata da matar makwabcinsa ta cika yayin da aka kamashi turmi da tabarya akan matar makwabcin nasa a Otal kuma aka daukesu hotuna dan tabbatar da faruwar Lamarin.

Sannan ita kuma matar makwabcin nasa an bayyanata da sunan Mai Prince wadda tace bata san shi bane dan ya mata maganane a Whatsapp ba tarr da hoto ba, sai bayan data tura mai hotunanta tsirara sannan ta ganeshi.

Tace bata san yanda aka yi har lamarin ya kai ga haka ba.

Shima Fundu ya bayar da ba’asin cewa bai san Mai Prince matar aure bace dan ta gayamai cewa sun rabu da mijinta.

Wannan lamari ya farune a kasar Zimbabwe inda wanda aka kama din aka bayyanashi da sunan Sheunesu Fundu wanda kwararren Kawune dake aiki da wata kungiya me kare hakkin yara mata.


Wannan shine abun da yafaru baki daya duba ba wai anan kasar abun yafaru amma abu ne wanda yashi kowa da kowa domin kowa sabo da ako ina akan iya ai kata irin wannan abun.

0
0

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *