Tabbas Kuna Bukatar Wannan, Musamman ma Matasa Mata da maza…

Toh Fa Masu bibiyar mu a dede wannan lokaci da fatan kuna cikin koshin lapiya ga wani Lakani na musamman wanda yake da mutukar ampani musamman ma ga matasa

danna wannan hoton 👇

mata da maza har ma da manyan su ma zasu ampana da wannan lakanin, Wannan Lakani ya danganci masu karatu ne wato mutane masu raunin fahimta

a karatun Islamiya har ma da na Zamani (boko) insha Allahu idan gwada wannan Hadin lakani da yardar Allahu zaku ga canji kuma zaku yi mana godiya kuyi mana addua

Koda bamuwa nan Insha Allahu, Yanzu kayayyakin hadin Zamu fara Jera muku daga nan kuma se yadda ake hadin shi wannan Lakanin da ga karshe kuma se yadda

Zakuyi ampani da shi wannan hadin lakani, Kayayyakin hadin na Farko ‘Girfa‘ Se kuma na biyu ýaýan ‘Dabino‘ na uku ‘Zuma‘ se kuma na karshe ‘Ruwa

ga Bidiyon da zai karashe muku bayani akan shi wannan hadin lakanin da muka kawo muku domin puskantar shi yadda ya kamata.

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

video

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *