Tabbas duniya tazo karshe, yanzu ace yaran nan sune suke rike da ire iren…

toh fa Ana wata ga wata wasu kananun yara aka kama da wasu manya manyan makamai da kuma zargin cewa su din suna

cikin masu aiakata taasa a kasar nan, babban abin Al ajabin ma shine yaran shekarun su basukai ma shekarun

balaga ba balle ace sun girma, Fatan mu shine Ubangiji Allah Ya kara shiryar mana da zuriar mu baki daya, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm Ya Dhul Jalal Wa Al Ikram.

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *