Tabbas Duk Wani musulmi zai bukaci ya saurari wannan koda ma ya kasance dan wane akida ne…

Hakikanin Gaskiya Malam Jafar Yayi magan ganu masu mahimmanci sosai, Fatan mu shine ku samu ku saurari abinda malam ya fada acikin wannan Bidiyon,

Muna Fatan Allah Ubangiji Ya Jikan Malam Jafar yasa ya huta, mu kuma Ya Allah Idan Lokacin mu yazo kasa mu cika da Imani, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Tabbas Duk Wani musulmi zai bukaci ya saurari wannan koda ma ya kasance dan wane akida ne

GA RAMADAN YA ZO A YAWAITA IBADA DA KUMA KYAUTATAWA BAYIN ALLAH, UBANGIJI ALLAH YA BAMU IKON YIN HAKAN, AMEEN THUMMA AMEEN.

0
2

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *