Tabbas duk wani dan Adam zai bukaci wannan maganin domin ya…

Assalamu Alaikum masu bibiyar mu a cikin wannan shafi mai albarka a dede wannan lokaci Insha Allahu zamu koya muku yadda zaku hada wani magani wanda

danna wannan

na tabbata kowa zai iya amfana dashi ba ace dole se mace ko namiji ba ko yaro ko babba ba ana nufin kowa da kowa yana da alaka da wannan abin da zamu koya muku

idan ma ya kasan ce kai Baka bukata ma nasan dole kasan mai bukatan wannan abin wanda zaka iya taimakawa da wannan hadin da zamu gabatar yanzu a cikin wannan shafin

wannan hadi ya kasance na hakori ne yana fitar da dottin hakori ko wane iri ne a cikin karancin lokaci kuma Insha Allahu idan ka jaraba wannan hadi Insha Allahu

Zakayi Farin ciki kuma nasan zakayi mana addu’a, da farko zaka samu lemun tsami da kuma danyen Citta da su ake wannan hadin toh amma yaya ake

wannan hadi kuma yaya ake ampani da su har su bada sakamakon da ake bukata? bara mu saka muku Bidiyo domin samun saukin fahimtar abin.

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
1

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *