Tab shiga ka gani, “Basu san da wane ido Alkalan da suka yankewa Abduljabbar hukuncin kisa zasu kalli Allah ba…”

Babbar magana, Jaridar LABARAI.COM.NG Ta rawaito wannan Labari tana cewa malamai da dama sun yi magana akan wannan lamarin, yace suna zargin hukuncin da aka yankewa Abdul Jabbar Nasiru Kabara

Basuyi Adalci ba kuma wai ba Saboda Allah da manzon sa sukayi ba, Hum Amma idan bamu manta ba Mummunar zato ma zunubi ne idan mutum ya aikata abu namu shine mu kyautata masa zaton

Cewa domin Allah da manzon sa yayi tunda mu bazamu iya ganin cikin zukatan mutane ba iya abin da yake ranmu muka sani Allah Yasa Mu dace, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

Ga Abinda Jaridar LABARAI.COM.NG Ta rawaito, Labari

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *