Sunan Wani abu Rana Haska gidan kowa, sunan wannan hadin kenan…

Toh mabiyan wannan shafi mai albarka ga wani hadi mai zafi Sato zazzafan hadi kuma mai ampani ga kowa da kowa mace ko namiji ko tsoho ko Tsohuwa

danna wannan hoton

ko yaro ko yarinya kowa da kowa zai amfana da wannan magani Insha Allahu, kuma ina da yakinin magi yancin Al ummah suns bukatar wannan magani

wasu suns zuwa suna sayan wanda ba shi bane ba wasu kuma suna dacewa da mai kyau ko da yake shi magani karba karba ne, hausawa sunce abin cin wani guban wani

wannan maganar ba ja a kanta, sannan kuma muna kyauta ta zaton cewa Insha Allahu idan ka/kin gwada wannan hadin maganin insha Allahu za a dace

kamar yadda muka saba zamu gabatar muku da magani da kayayyakin hadin sa da kuma yadda ake ampani da shi sannan kuma ampanin da shi wannan maganin

zai yi muku a jiki, kayayyakin hadi Lemun Tsami da kuma tsamiya se kuma data dasu a ke wannan hadin maganin wanke dottin ciki ga Bidiyon da zai kara muku bayani akan shi wannan hadin maganin.

Ga Paipen Bidiyon a nan Kasa 👇

video

Mun Gode da Ziyartar wannan shafin namu mai al barka, Ku ringa ziyartar shafin mu a ko da yaushe domin sabobbin Labarai na Cikin gida har ma da na waje. mun gode muna muku fatan Alheri

0
0

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *