SubhanaLLAHI Wannan ma illar Tiktok ne shiga ku kalli abinda ya faru, Ubangiji Allah ya kawo mana karshen wadannan…

InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun InnaLILLAHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Wai don Allah wannan wane irin musiba ce, wai kullum mutanen mu akwai sabon abinda suke zuwa da shi, Ubangiji Allah ya shirya

Wai don Allah ku me kuke gani game da wadannan matsalolin, Mu munfi zargin Tiktok wasu daga cikin mutane kuma suna ganin wai ba Tiktok bane ba, Amma hujjar mu ita ce kafin fitowar

Tiktok wadannan abubuwan koda anayi amma ba a tura wa duniya kowa ya kalla, se dai mutum yayi abu tsakanin shi da Ubangijin sa, Ya Allah ka magance mana dukkan matsalolin mu, idan Tiktok din

ne ma Ya Allah Ka kawo mana karshen ta, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm, Ya Allah ka Shiryar da mu da zuriar mu baki daya, Ameen ya Hayyu ya Qayyuhm ya Dhuljalal wa al Ikram.

0
3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *