Subhanallahi irin wannan bidiyan kadai ya isa Ya jefamu cikin wani hali Wai ina iya yan wannan yarin yar ne..
Lallai duniya tazo karshe yadda wani faifan bidiyo yake yawo na wata yarin ya domin abun sai ya baku mamaki sabo da abun da yake fada.
Kowa yasan yadda tarbiya yanzu ta lalace wasu abu buwan ma sai dai kawai ka kauda kai sabo da sunyi muni da yawa amma dai yanzu ga bidiyan.
Sabo da kufara kallar bidiyan tukunna munsan zakuyi mamaki sosai sabo da yadda yarin yar tak bayani da bakin ta cewa sun kwana daki daya.
To masu bibiyarmu a wannan shafin namu mai al’barka muna mutukar godiya sosai sabo da yadda kuke nuna mana kauna mungode sosai da sosai.