Subhanallahi hakan bai dace ba maryam babban yaro wannan wanna irin video ne haka..
Jaruma kannywood kowa yasan irin abun da sukeyi acikin masana antar kannywood wato hausa film kenan.
Suna yin film ne sukai kasuwa su siyar dashi ammafa ada yanzu kuma sunayi akan YouTube.
Wani faifan bidiyo mai ban tausayi mai kuma bawa mutane mamaki na ficaccan jarumin kannywood mai suna janaral BMB.
Tare dashi da jaruma maryam gi dado waccca kuka fisani da maryam babban yaro a kannywood.
Bidiyan ya day han kalin mutane kuma yayi kyau sosai dan haka muna so muji ra’ayin ku akan wannan faifan video ku kalle shi da kyau.
Sannan sai kuyo mana comment a wajan comment section dake karshan kasa muna godiya sosai.
a wani labarin kuma zakuji ana zargin sheikh dahiru usman bauchi akan ta addan ci 👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾👇🏾🤔🤔🤔