Subhanallahi haba Nafisa abdullahi wani kato ya rungume ki kuma kina musulma wai ina manyan kannywood ne..

Allah yashir yemu baki daya abun da mukeyi shine yake dawo mana yanzu ku duba yadda muke shan wahala ana kar kashe mu ana sace muda du kiyarmu.

Amma duda haka munki mudai na wasu abu buwan marassa kyau fitar wani faifan bidiyo na jaruma Nafisa abdullahi ya yamutsa hazo duda tsohon bidiyo ne amma ga bai kama ta ba.

Dan haka yanzu dai ga faifan bidiyan sanin kuma dan Allah idan ka kalli wannan bidiyan ban da zagi ance ja fadi alkairi ko kuma kai shiru

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuma mai suna labaran hausa.COM mungode sosai.

0
2

Labaran Hausa

Labaran Hausa: Kafar Sadarwa ce wadda zata dinga kawo muku bayanai dangane da al'amura da suke faruwa a gidan Nijeriya, Afrika dama Duniya baki daya. Tabbatar da ka danna subscribe bottum dan samun damar dinga sanar da kai a duk sanda muka dora sabon Labarin mu.

One thought on “Subhanallahi haba Nafisa abdullahi wani kato ya rungume ki kuma kina musulma wai ina manyan kannywood ne..

  • December 16, 2021 at 8:14 am
    Permalink

    Allah yajikansa darahma yasa Aljannahce makomarsa yakuma yafemasa kurakuransa Ameen 🙏🤲

    Reply

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *