Son banza_official music_yamu baba_ft_zainab sambisa
ficaccan mawaki sani liya liya ya saki sabuwar wakar sa mai suna “SON BANZA” wacca “yamu baba” da “zainab sambisa” sukai video yanta,
Amma yanzu mun kawo muku audio na wakar zaku iya sauraran wannan wakar ko kuma dai ku sauke ta akan wayar ku ta android,
Ku kasance damu a wannan shafin namu mai suna LABARANHAUSA.COM dan samun wakokin hausa zafafa da labarai,